Allah yayiwa Hajiya Binta Kafar Soro Rasuwa, kafin rasuwarta Hajiya Binta Jaruma ce a masana'antar fina-finan Hausa.
Jarumar ta shiga harkar siyasa a kakar siyasar da ta wuce.
Tana yawan fitowa a matsayin Uwa a mafi yawancin fina-finan da takeyi.
Muna addu'ar Allah yajikanta.