A cigaba da shirye shiryen bikin shahararen mawakin mata Ado Isa Gwanja, Mawakin ya fitarda hotuna tareda amaryarsa Maimunat a shafin Instagram domin abokai da masoya su tayashi murnar kafin ranar auren.
Za'a daura auren Ado Gwanja da amaryarsa Maimunat a ranar 5 ga watan








