An kashe akalla mutane 25 a wani hari da aka kai a wani yanki na jihar zamfara.
Anyi jana'izar mutanen ne cikin tsananin jimami bisa abinda ya auku akansu na harin 'yan ta'adda da yai sanadiyar rasa rayukansu.
An kai harin ne a wasu kauyuka guda biyu dake cikin birnin magaji local government. Kauyukan sun hada da garin halilu wanda ya shahara noman rani, harin kuma ya ritsa da wasu mutane dayawa wadanda ke zaune a wuraren.
Jana'izar ta gudane ne tareda dumbin jama'a kuma anyita ne bisa koyarwar addinin islama.
Dukkan


