Zafafa: Hotunan Auren Maryam Boot da Sadik Zazzabi a cikin shirin GIDAN BIKI

Fim din GIDAN BIKI shine fim na farko daya taba zuciyar masu kallo saboda yadda jarumar taja hankalin mutane da farfagandar auren kamar na gaske. 

Maryam a cikin shigar kayan amare
Maryam da Sadik Zazzabi