Sunayen manyan sarautu 65 dake masautar Kano

KANO TA DABO TUMBIN GIWA KANO KO DA ME KAZO AN FIKA...

SUNAYEN WASU DAGA CIKIN MANYAN SARAUTUN DAKE MASARAUTAR JIHAR KANO

1- Makaman kano
2- Dallatun kano
3- Sarkin dawaki mai tutan kano
4- Walin kano
5- Dan adalan kano
6- Dan makwayen kano
7- Wamban kano
8- Matawallen kano
9- Makaman gado da masu
10- sarkin Ban kano
11- Fagachin kano
12- Madakin kano
13- Dan majen kano
14- Dan kaden kano
15- Magajin malamin kano
16- Magajin rafin kano
17- Dan madamin kano
18- Falaqin kano
19- Sa'in kano
20- Sarkin garin rano
21- Sarkin Gaya
22- Sarkin Fadar Ja'idnawa
23- Mai unguwar mundubawa
24- Marafan kano
25- Darban kano
26- Sarkin fadar kano
27- Sarkin yakin kano
28- Bunun kano
29- KatoQan kano
30- Jarman kano
31- Marayaan kano
32- Talban Kano
33- Uban doman kano
34- Ajiyan kano
35- Maji dadin kano
36- Zannan Kano
37- Ma'ajin watarin kano
38- Dan dakan kano
39- Kaigaman kano
40- Kachallan Kano
41- Barden kano
42- Dan iyan kano
43- Wazirin Kano
44- Galadiman kano
45- wanban kano
46- chiroman kano
47- sarkin dawakin tsakar Gida
48- Turakin kano
49- Sarkin Shanun kano
50- Tafidan kano
51- Dan Buran kano
52- Dan isan Kano
53- Dan lawal din Kano
54- Barde Kerarriya
55- Magajin Garin Kano
56- Dan Aamar Din Kano
57- Dokajin Kano
58- Dan Darman Kano
59- Dan ruwatan Kano
60- Gwauron Kano
61- Yariman kano
62- San Turankin kano
63- Dan malikin Kano
64- Sarkin Qarayen kano
65- Dan Goruban Kano
Dss.