Kotu ta sake mutane 20 da ake zargi da hannu a kisan genaral Alkali

Kotun ta baiwa mutane 20 daga cikin ashirin sa takwas wadanda ake zargi da alaka da kisan babban soja wato Genaral Idris Alkali.

Idan baku manta ba an bayyana bacewar Genaral Alkali ne a ranar 3ga watan satumba kana bayan sojoji sun shiga garin sunyi binciken kwakwaf aka gano gawarshi acikin wani tafki dake garin DURA DU a jihar pilato.

Mai sharia justice danial shine ya yanke hukuncin a z zaman kotun da akayi a ranar 17 ga watan December 2018.

Saidai kuma masu sharhi a kafafensadaewa sunyi Allah wadai da hukuncin bisa zarginsu na cewa anyi amfani da gomnati wajen sake wadanda ake zargi da laifin.