Download: Wakar taya murna ga Naziru sarkin waka

Waka ce da akayi domin taya murna ga Nazir M. Ahmad (Sarkin Waka) bisa karramawar da masarautar Kano tayiwa masa na mukamin Sarkin Wakar Sarkin Kano. 

Artist: Nazeer M Saulawa (Ajiyan Waka)
Duration: 5 mins
L, t