Labari da yake fitowa daga birnin tarayya Abuja, An kashe Air mashal Alex Badeh.
An kashe shi ne a daren jiya litinin cikin motarsa bisa hanyar Abuja zuwa Keffi.
Mr. Alex Badeh shaharare ne kuma masanin harkar tsaro wanda ya rike babban mukamin na biyu harkar tsoron Nigeria lokacin tsohuuwar gomnati ta shugaba Goodluck Jonathan.
Hanyar Abuja ta zama abin tsoro ga dukkan masu wucewa saboda yadda ake yawan kashe mutane a hanyar sakamakon yawaitar masu garkuwa da mutane a hanyar.

