Kai tsaye: Aisha Buhari ta karrama manyan jaruman Kannywood

Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta karrama shaharrun jaruman fina finan Hausa.