Zafafa: Sabbin Hotunan jaruma Hafsat Idriss

Hafsat Idriss kyakyawar jaruma ce wacce tayi fice masana'antar fina finan Hausa Kannywood. Hafsat Idriss ta shahara a fagen taka rawa daban daban kamar fina finan Soyayya, Zaman  Aure da kuma fim din kishi.