Zafafa: Hotunan jaruma Maryam Yahaya a wannan mako

Fitacciya, kyakyawa, santaleliyar jaruma mai kuruciya da salo salon daukar hankalin samari da 'yan mata ma'abota kallon fina finan Hausa.