Zafafa: Hotunan jaruma Aisha Aliyu Tsamiya

Fitacciyar jaruma AISHA ALIYU TSAMIYA kyakyawa mai shiga irinta aladar Hausawa. Aisha Tsamiya jaruma ce mai salo wajen zance acikin fim da kuma iya soyayya musamman a zaman Aure.