Zafafa: Hotunan bikin dinnar auren mawaki Ado Gwanja

Mawaki Ado Isah Gwanja tareda kyakawar amaryarsa Maimunat a wurin dinnar aurensu da akayi a garin kano.