Nnamdi Kanu ya bayyana ne a cikin wani video da ka dauka kai tsaye lokacinda yake Ibada.
Anga shugaban kungiyar ta IPOB ne a wani babban wurin ibadar mabiya addinin kirista na duniya dake kasar Jerusalem.
Idan baku manta ba Nnamdi Kanu shine shugaban kungiyar masu fafutukar raba Nigeria domin su kafa kasar Biafra.
Kanu ya bace ne tun bayan wata tashin tashina data auku tsakanin mabiya kungiyar IPOB da kuma sojojin Nigeria, Rikicinda yayi sanadiyyar rasa rayuwa da kuma rushe wurarenda 'yan kungiyar ke gudanarda ayyukansu.
Video ya fito ne daga hannun wani wanda shine ya wakilci shugabancin kungiyar tun bayan arcewar shugaban nasu nnamdi Kanu.
Cikaken labarin yana tafe.....

