Zafafa: Hotunan jaruma Fati Washa a wannan makon

Jaruma Fati washa kyakyawar budurwa ce wacce tana daga cikin manyan jarumai mata kuma kyawawa da masana'antar fim take alfahari dasu.