Tsohon shugaban Nigeria Good Luck Ebele Jonathan ya daga hannun Tshohon shugaban majalisar dattawa David Mark matsayin zabinsa acikin wadanda zasu fafata zaben fidda gwani don neman shugabancin kasa a karkashin jamiyyar PDP.
Good luck, Yace a yanzu Nigeria tana bukatar mutum kamar David Mark ne wanda zai kawo hadin kai a tsakanin 'yan kasar.
Yace "Bayan matsalar rashin tsaro da kuma lalacewar tattalin arziki da Nigeria ke ciki, babban abinda duk wanda ya lashe zabe zai fuskanta shine matsalar yadda za'a hada kan 'yan Nigeria.
"A lokacinda nake shugaban Nigeria nayi aiki da David kuma na tabbatarda biyayya da soyayyarsa ga wannan kasa Nigeria.
Johnathan ya Goyi bayan dan takarar ne a yayin wani taro da suka
Saida ko gwanin Jonathan din zai haye a zaben fidda gwani wannan shine abinda muke jiran ranar don tabbatarda wanda zai samu tiketin zama dan takarar shugaban kasa a jamiyyar PDP.

