Sunayen 'yan takarar gomna na APC a jihohin Arewa

An samu yawaitar masu neman a tsayar dasu takarar gomna a Jam'iyyar APC mai mulki a Nigeria. Saidai abin yafi yawa a jihohinda gomnoni ke kokarin kammala wa'adinsu.

Duk wanda Allah yabaiwa nasara a zaben fidda gwani shine zai fafata a zaben gama gari dake tafe a 2019.

Ga jerin 'yan takarar APC a jihohin Arewa.

Arewa maso yamma

Jihar Kano
Abdullahi Umar Ganduje

Jihar Jigawa
• Alh. Abubakar Badaru
• Alh. Hashim Ubale
• Jihar Katsina
• Aminu Masari
• Abubakar Ismaila Isa
• Garba Sani Dankani

Jihar Kebbi
• Alhaji Atiku Bagudu
• Ibrahim Mohammed Mera(Ba a tantance ba)

Jihar Sokoto
• Abbakar Abdullahi Gumbi
• Hon. Farouk Malami Yabo
• Ahmed Aliyu
• Sanata Abubakar Umar Gada

Jihar Zamfara
• Dauda Lawal
• Mukhtar Idris Shehu
• Birgediya Janar Mansur Ali
• Ustaz Ibrahim Mohammed Wakala
• Sanata Kabiru Marafa
• Mahmuda Aliyu Shinkafi
• Hon. Aminu Sani Jaji
• Engr. Abubakar Magaji
• Mohammed Sagir Hamidu

Arewa ta tsakiya

Jihar Binuwai
• Dr. Emmanuel Jime
• Titus T. Zam
• Akange Audu
• Arc. Aema Achado
• Benjamin Tilley Adanyi
• Micheal Iordye

Jihar Nasarawa
• Sule Audu
• Silas Agara
• Aliyu Wadada
• Zakari Idde
• Hassan M. Liman, SAN
• Mohammed Musa Maikaya
• Arc. Shehu Tukur
• Dauda Shuaibu Kigbu
• Dr. James Angbazo
• Hon. Jafar Mohammed Ibrahim
• Danladi Envulu-Anza Halilu (Ba tantance ba)

Jihar Niger
• Alh. Sani Bello
• Abubakar Mamma Jiya Ma'aji (Ba a tantance shi ba)

Jihar Filato
• Simon Lalong, Esq. An tantance

Arewa maso gabas

Jihar Adamawa
• Sen. Mohammed Jibrilla
• Nuhu Ribadu
• Mahmood Halilu Ahmed

Jihar Bauchi
• Mohammed Abdullahi Abubakar
• Dr. Ali Pate
• Captain Bala Jibrin
• Dr. Yakubu Lame

Jihar Borno
• Kashim Imam
• Farfesa Babagana Umaru
• Gambo Lawan
• Mustapha Baba Shehu
• Hon. Umaru Kumalia
• Muhammad Aba Lima
• Barista Kaka Shehu Lawan, Esq.
• Adamu Dibal
• Mustapha Fannarambe
• Mohammed Jafaru
• Sen. Baba Kaka Bashir Garba
• Mohammed Makinta
• Hon. Babagana Tijjani
• Adamu Alhaji Lawan
• Mai Sherrif
• Hon. Abba Jato
• Attom Magira Tom
• Umar Alkali
• Baba Ahmed Jidda
• Idris Mamman Gatumbwa
• Sen. Abubakar Kyari

Jihar Gombe
• Mohammed Jibrin Barde
• Hon. Ibrahim Dasuki Jalo
• Mohammadu Inuwa Yahaya
• Kamisu Ahmed Mailan
• Umaru Kwairanga
• Abubakar Muazu Hassan
• Umar Farouk Musa
• Sen. Idris Audu Umar
• Aliyu Haidar Abubakar

Jihar Taraba
• Sani Abubakar Danladi
• Sen. Joel Danlami Ikenya
• Garba Umar-UTC
• Farfesa Mohammed Sanni Yahaya
• Comrade Bobboi Bala Kaigama
• Aliyu Omar
• Cif Ezekiel Afunkuyo
• Cif David Sabo Kente
• Mohammed Tumba Ibrahim
• Barista Kabiru Umaru
• Aliyu Omar
• Sen. Hajia Aisha Alhassan(Ba a tantance ta ba)

Jihar Yobe
• Hon. Mai Mala Buni
• Umar Ali Kromchi
• Hon. Sidi Yakubu
• Ali Kolomi
• Ibrahim Mohammed Bomai (Ya janye).