Sunayen jarumai da mawaka da suka fi yawan mabiya a Instagram

Kafar sadarwar Instagram ta zama wani dandali na  baje kolin jarumai da mawaka ko 'Yan wasan kwallon kafa da sauran wasanni na duniya.

Jaruman fina finan Hausa maza da mata suma ba'a barsu abaya ba wajen shiga jadawalin jaruman duniya dake amfani da Instagram.

Kusan shekara 3 kenan da jaruman kannywood suka kauracewa sauran kafafen sadarwar Facebook, Twitter saidai kalilan cikinsu. A kowacce rana hawa instagram yazama kamar gasa a tsakanin jarumai ganin yadda kowa ke kokarin daura hoto ko video wuraren biki, aikin fim ko wurin shakatawa.

Ga jerin sunayen wasu daga cikin jarumai da mawaka wadanda suka fi yawan mabiya a Instagram.

Jarumai mata:
1. Rahma Sadau itace tafi kowa yawan mabiya.
Followers: 859k

2. Hadiza Aliyu Gabon itace ta biyu.
Followers: 796k

3. Fati Washa
Followers: 692k

4. Nafisa Abdullahi
Followers: 638k

5. Maryam boot
Followers: 586k

6. Halima Atete
Followers: 518k

7. Hafsat Idriss (Barauniya)
Followers: 504k

8. Jamila Nagudu
Followers: 398k

9. Maryam Yahaya
Followers: 353k

10. Fati Shu'uma
Followers: 198k

Jarumai maza:
1. Ali Nuhu shi yafi kowa mabiya a kafar Facebook.
Followers: 745k

2. Adam A zango
Followers: 643k

3. Sani Musa Danja
Followers: 297k

4. Yakubu Mohammed
Followers: 284k

5. Lawan Ahmad
Followers: 211k

6. Abba El-mustapha
Followers: 161k

Mawaka
1. Naziru M Ahmad (Sarkin waka)
Followers: 357k

2. Nura M Inuwa
Followers: 341k

3. Umar M Shariff
Followers: 333k

4. Ado gwanja
Followers: 196k

5. Nazifi Asnanic
Followers: 183k

6. Ali Jita
Followers: 180k

Wadannan sune jerin jarumai da mawaka da sukafi yawan mabiya a kafar Instagram. Saidai kuma akwai jarumai dayawa da suke biye a bayan wadanda muka ambata.