Ko kunsan kyakyawan kanin jaruma Hadiza Gabon?

Yaya Alpha kanine ga shaharariyar jarumar fina finan Hausa HADIZA GABON wacce fitacciya ce a fannin taimakon mutane nakassu da marasa karfi.
Yaya Alpha shine kaninta wanda sukayi kuruciya tare kuma tana matukar kaunarsa saboda sabo da yake tsakaninsu.