Kamfanin APPLE zai fitarda sabuwar wayar iPhoneXS

Shahararen kamfanin kere-keren wayoyin salula mai suna APPLE 🍎 zai sakiwata sabuwar wayar salula wacce take dauke da sabbin fasahohi wadanda yanzu ne za'a fara amfani dasu a duniya. 

Wayoyi 2 iPhone XS da kuma XS MAC Za'a fitardasu kasuwannin duniya a ranar 21 ga watan September 2018.

Wayoyin zasu fito ne da girman memory kimanin 64 GB, 128 GB, 256 GB, 512 GB akan farashin daga dalar amurka $999 zuwa $1,090.



Wayoyin iPhone suna daga cikin wayoyin da akafi rububi a duniya kuma sune ake ganin zasu zarce dukkan kamfanonin kirar wayoyin zamani.