Jam'iyyar PDP mai adawa a nigeria ta shiga wata tattaunawa cikin gaggauwa domin zartarda takamaiman wurinda zata gudanarda taron bai daya na kasa.
Shugabanin jamiyyar sun kira zaman ne domin dakile matsalar da ke kokarin kunnowa a jam'iyyar akan batun wurinda za'a gudanarda taron wanda za'a fitarda gwaninda zai zama dan takarar shugaban kasa a jamiyyar.
Jamiyyar ta fitarda jadawalin zabenta inda ta bayyana jihar rivers matsayin inda zaa zaben fidda gwani na matakin shugabancin kasa. Saidai wasu membobin jam'iyyar ki amincewa da matakinda jamiyyar ta dauka harta kai gomnan jihar venue yace in baayi zaben acan ba zasu koyawa jamiyyar darasi.
Cikaken Bayanan suna zuwa nan gaba.

