Hotunan girgizar kasa da ta hallaka daruruwan mutane a Indonesia

Mummunar girgizar kasar wacce ta hallaka daruruwan mutane ta faru ne a yankin Sulawesi dake Indonesia.

Ana cigaba da binciko gawarwaki da suka nutse acikin wasu gidaje da kuma wuraren mu'amalar yau-da-kullum.