Buhari tareda wasu murraban gomnatin Nigeria.
Shugaban kasa muha Muhammadu Buhari ya gana da mukarraban gomnati a birnin Beijin dake kasar China.
Shugaban ya zauna da wasu wakilan gomnatin Nigeria a kasar inda ya bayyana musu irin sabbin kudurorinsa fa Nigeria idan har ya zarce a zaben 2019.
Buhari yace "Bana tsoron ayi ingantaccen zabe saboda inada yakinin alummar Nigeria haryanzu basu gaji da gomnatinmu ba kuma sunyi imani da irin ginshiki da muke yiwa kasar don cigabanta anan gaba.
Buhari ya samu rakiyar wasu Gomnoni da Senatoci zuwa kasar China. Cikin wadanda suka masa rakiyar sun hada da Gomnan jihar Imo Rochas da kuma Gomnan Jigawa Badaru da wasu senatoci kamar Sen Wamako, Sen Akpabio da sauran jamaa da suka raka shugaban.

