Alhazai 2003 sun dawo gida a jihar Kaduna

Mahajjatan jihar kaduna 2003 sun dawo gida lafiya bayan kammala aikin hajji daya gudana a wannan shekarar 2018.

Mahajjatan bana sun samu cigaba sosai a fannin kiwon lafiya da tsaro a kasar saudia sakamakon sauye sauye da aka samu daga hukumomin aikin hajji.