Zafafa: Hotunan jaruma Fati Shu'uma a wannan mako

Fati Shu'umana fitacciyar jaruma kyakyawa wacce ta dade tana taka rawa a fina finan Hausa. Fati Shu'umana haifafiyar jihar kaduna ce kuma haryau ana damawa daita musamman a fina finan soyayya da kuma zaman aure.