Hotunan ziyarar Therasa May tareda Shugaba Buhari a Abuja
on -
August 29, 2018
Shugaba Buhari ya karbi bakoncin Firai ministan kasar burtaniya Therasa May wacce ta kawo wata ziyarar kulla cinikayya tsakanin Nigeria da kasar burtaniya.
Ziyarar ta gudana ne a babban birnin tarayya Abuja.