Mawaki Davido da kudancin Nigeria ya samu kyakyawar tarba wacce ba'a taba samun wani mawaki ko shahraren mutum ya samu daga 'yan bautar kasa ba.
Davido ya kammala karatun digirinsa ne a shekarar 2015 amma bai samu halin bautar kasa ba sai bana nemi fara aikin bautar kasa.







