Buhari nakasasshe ne marar kuzari, Nayi nadamar ganawa dashi inji shugaba Trump

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana rashin jindadinsa ga irin yadda shugaban Nigeria Muhammadu Buhari yakeda rashin kuzari acikin al'amuransa.

Shugaba Trump yace" Lokacinda suka gana da Buhari abin bai tafi yadda akeso ba saboda shugaba buhari bashida kuzari wajen gudanarda aiki ko muamala.

Shugaba Trump dai ya saba irin wannan katobara dama ko a bara ma ya taba cewa nahiyar africa ba nahiya bace salga ce.