Ahmed Musa ya samu kyakyawar tarba a Saudia

Dan kwallon Nigeria Ahmed Musa ya samu tarbar bazata a Clup din Al ansar dake kasar Saudi Arabia bayan ya koma can da buga wasa.