Zamu dauki matakin gaggawa akan hanyar Kaduna-Abuja - Inji Yan sanda

Jamian yan sanda a jihar kaduna sun tabbatarda mutuwar mutum 4 da wasu 'yan bindiga suka hallaka akan hanyar abuja.

'Yan sandan sun kuma kara da crwa mutum 5 sun jikkata sakamakon harin 'yan bindigar.

Mai magana da yawun 'yan sanda MUKHTAR Aliyu yace "Yan bindigar sun bude wuta ne kan mai uwa da wabi akan motocinda ke wucewa kan hanyar. Ya kuma kara da cewa 'yan sanda sunyi gaggawar riskar wurinda abin yafaru saidai abin takaici shine sun tararda har an kashe mutane 4 a wurin amma yanzu komai yadawo daidai a hanyar ana wucewa lafiya.

Cikin wadanda aka kashe a harin harda wata farfesa yar asalin jihar katsina wacce tshohuwar Kwamishinan ilimi ce a jihar.

.