Sunaye da hotunan 'yan takarar shugaban kasa 24 a zaben 2019


A daidai wannan lokaci da zaben 2019 ke karatowa munyi kokari wajen zakulo muku sunayen wadanda suka nuna sha'awarsu ga shugabancin kasarnan a jam'iyyu daban daban dake Nigeria.

Shugaba kasa na yanzu. 
Muhammadu Buhari 
Shekara: 74
 Jiha: Katsina State


Rabiu Musa Kwankwaso 
Shekara: 62
Jiha: Kano State 

Kinsley moghulu
Shekara: 55

Ibrahim Shekarau
Shekaru: 63
Jiha: Kano State 

Adamu Garba
Shekara: 42
Jiha: Adamawa

Fela Durotoye
Shekara: 46

Ibrahim Dankwambo
Shekara: 56
Jiha: Gombe

Tope Fasua
Shekara: 47

Olu James Omosule
Shekara: 48

Peter Ayodele Fayose
Shekara: 57

Atiku Abubakar
Jiha: Adamawa
Shekara: 71



Eniola Ojajuni
Shekara: 39

Mathias Tsado
Shekara: 41

Ahmed Buhari 
Shekara: 40


Adesanya Fegbenro Bryon
Shekara: 59

Charles Udeogranya
Shekara: 46


Sule Lamido
Shekara: 69

Remi Sonaiya
Shekara: 63

Donald Duke
Shekara: 56

Ahmed Makarfi
Jiha: Kaduna State
Shekara: 61


Omoyele Sowore
Shekara: 47

Funmilayo Adesanya-Davies
Shekara: 55
 
Thomas Wilson Ikubese
Shekara: 47

Enyinnaya Nnaemeka Nwasu
Shekara: 40

Wadannan sune jerin 'yan takara da ake saran zasu fafata a zaben 2019 dake tafe idan har jam'iyyu sun tsaidasu.