Jam'iyyu 20 sun nesanta kansu daga sabuwar jami'iyyar maja maisuna CUPP.
A makon daya gabane Alh. Buba Galadima yayi wani yunkuri na raba jamiyyar APC biyu ta hanyar bangarewa tareda wasu manya jamiyyar
wanda suke ganin hakan kamar wata barazana ne ga jamiiyar mai mulki. Sun sanyawa bangaren nasu sunan R-APC saboda abinda suka kira rashin adalci da ake musu a jamiiyance.
Jamiiyu dayawa ne aka ambato sunansu a matsayin wasu daga jamiiyu da zasu sauya sheka zuwa CUPP saidai dayawa daga ciki sun musa hakan.
Babbar Jam'iyyar adawa ta PDP ce ake zargin take kulla wadannam shiri saboda nemanta na komawa kujerar mulikin kasar.
Alh. Buba Galadima dai tshohon aminin shugaba buhari wanda tun talai talai suke fadi tashin kafa gomnati amma kuma sai gashi daga hawan buhari zuwa yau sun raba gari tun tuni sakamakon wasu abubuwa da buba galadiman yake ganj baa kyauta masa ba akansu.

