Shugaban majalisar dattawan nigeria Bakola Saraki ya sanarda ficewar sanatoci 15 daga jam'iyyar APC zuwa PDP a safiyar yau talata.
Ga jerin sunayen senatocin da suka sauya shekar a yau.
**************************
1 Sen Rabiu Musa Kwankwaso
2 Sen Barnabas Gemade
3 Sen Dino Malaye
4 Sen Shaaba Lafiyagi
5 Sen Rafiu Ibrahim
6 Sen Abdulaziz Nyako.
7 Sen Monsurat.
8 Sen Usman Nafada
9 Sen Suleiman Hunkuyi.
10 Sen Danbaba
11 Sen Ubale shitu
12 Sen Misau
13 Sen Nazif Gamawada sauransu.
Masana da masu sharhi a kafafen sada zumunta suna kan tofa albarkaci akan wannan lamari da mutane dayawa suke ganin wata babbar asara ce ga jamiiyya mai mulki musamman yadda fitarsu ta maida jamiyyar APC marar rinjaye a majalisa.

