Jaridun nigeria sun ruwaito cewa jamian tsaro sun watsawa gomnan barkwanon tsohuwa ne kofar gidan gomnatin jihar abinda yayi sanadin faduwarsa.
Ko a dazu da rana gomnan ya rubuta ashafinsa na twitter cewa yan sanda sunata harbe harbe don hanashi shiga fita.
Al'amarin ya faru ne daidai lokacinda ake kokarin zaben jihar inda jamaa dadama ke dardar din cewa jamiiyya mai mulki ta APC tana kokarin amfani da karfi wajen lashe zaben kota halin 'ka'ka.
Jiya ne shaugaban kasa muhammadu buhari ya ziyarci jihar don tallata dan takararsu na Apc wato Fayemi kayode.

