INEC ta sanarda APC ta lashe zaben Ekiti

Dan takaran jami'iyar APC Fayemi Kayode shine ya lashe zaben jihar da kuri'a 197,462.

An fafata ne tsakanin Ayo Fayose na jamiyyar PDP da kuma fayemi Kayode na jamiyyar APC wanda shine yayi nasara.

Ga yadda zaben yake a wasu wurare.

1. Ilejemeje LG

APC-4,156

PDP-3,937

2. Irepodun/Ifelodun LG

APC-13,869

PDP-11,456

3. Ido OSI LG

APC-12,342

PDP-11,145

4. Oye LG

APC-14,995

PDP-11,071

5. Efon Alaye LG

APC-5,028

PDP-5,192

6. Moba LG

APC- 11,837

PDP- 8,520

7. Ijero LG

APC-14,192

PDP-11,077

8. Gboyin

APC – 11,498

PDP- 8,027

9. Emure LG

APC – 7,048

PDP- 7,121

10. Ikere LG

APC- 11,515

PDP- 17,183

11. Ekiti West LG

APC- 12,648

PDP- 10,137

12. Ikole LG

APC- 14,522

PDP- 13,961

13. Ise/Orun LG

APC- 11,908

PDP- 6,297

14. Ekiti East

APC- 12,778

PDP- 11,564

15. Ekiti Southwest LG

APC- 11,015

PDP- 8,423

16. Ado LG

APC- 28,111

PDP- 32,810

Total votes

APC- 197,462 winner

PDP- 177,927

Kafin zaben jihar manyan manyan yan siyasa sunyita sintiri a jihar ciki harda shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma wasu manyan jiga jigai a bangaren PDP.
jaridu dayawa sun ruwaito cewa an samu rikici da kuma wasu bayanai na video da hotuna sunyita zagayawa a kafafen sadarwa wanda acikinsu anga wasu takardun zabe a zube sannan anga wasu suna rabawa masu kada kuria kudi. Saidai baa tantance ko wacce jamiyya bace takeda alhakin haka.