Masoyan jarumin sunyita fadar albarkacin bakinsu akan hotunan.
Saidai anashi bangaren Adam A Zango ya mayar musu martani alamu sun nuna karara Adam din yana kwadayin abota da Davido.
Anashi bangaren mawaki Davido bai koyi like din post din bama balle a tabbatar yaga tattaunawar Adam A Zangon akansa.
Anashi bangaren mawaki Davido bai koyi like din post din bama balle a tabbatar yaga tattaunawar Adam A Zangon akansa.