Dalinda yasa na nemi kwaciya da dalibata- Profs Richard

Professor Rechard Akindele korarren farfesan jamiar Obafemi Awolowo UNIVERSITY wanda aka kora kwanakin baya ya zayyana dalilinsa na neman kwaciya da dalibarsa mai suna Monica Osagie.

Ga abinda ya kare kansa dashi:
Yace: Ni banyi niyyar Nemanta da lalata ba ita ta ingizani.  Na tuna wata rana a shekarar 2017 da tazo ofishina don gyaran jarabawarta wacce tace taci jarabawar amma an bata faduwa. Monica ta rokeni akan in gyara mata inbata "A" a course dina ni kuma nace mata bazai yiwu ba saboda lokaci ya kure an riga an kammala sakamako, alokacin ne ta durkusa ta rike kafata rokona saidai na lura kamar ta durkusa ne don taja hankali na dalili kuwa shine ta bayyana surarta har na lura babu ko dan kamfai tare daita. 

"Bayannan dukda haka naki yarda da rokonta watarana har biyoni sukayi da mota ina hanya har na tsorata saida na tsaya sai naga itace ta kara bina da zancen to dagananne nace mata to gaskia indai tanaso saidai ta amince dani har sau biyar na fadi haka ne don ko zata tsorata taki yarda amma saita amince har turo min sakonnin hotunan tsiraicinta takeyi ta whatsapp.

Ga hirarsu sukayi daita ta whatsapp:

Ms. Osagie: So ure awake by dis tym. Dis will b a good time to giv u a blowjob
Akindele: Yes. Meaning?
Ms. Osagie: Suck ur cock.
Akindele: Haa
Ms. Osagie: Stop saying haa. So wen u are wit a woman u just climb on her nd finish?
Akindele: Huuuu
Ms. Osagie: Just saying. Mayb we can try d 69 position 1 day.
Akindele: Meaning
Ms. Osagie: Dis one is ur assignment google and find out wat it means.


Professor yace yana kalubalantar makarantar akan wannan lamari kuma ya tabbarda wannan yarinya monica osagie dama ba mutuniyar kirki bace. 

Manema labarai sunyi kokari wajen jin ta bakin ita yafinya Monica osagie saida abin yaci tura.