An gano gawar 'yar tshohon mataimakin gomnan ondo a gadon saurayinta

Aisha Adenike diya ce ga Alh. Lasisi Oluboyo, wanda tsohon mataimakin gomnan ne a jihar ondo. Kuma daliba ce a jamiar Adekulle Ajasin dake jihar ondo.

An samu gawar Aisha a mace a dakin saurayinta mai suna ADEYEMI Alao, a uguwar
Oke Aro area of Akure, a fadar jihar Ondo State.

Yayinda mamema labarai sukaje wurinda abin yafaru sunyi nasarar zantawa da dan uwan Adeyemi wanda shine ya shiga dakin yaga gawar a Kardashian gado.

Yace"Na shigo dakin ne daukar wani abu kawai naga gawar kuma babu kowa a dakin sannan da alamu gawar ba ranar ta mutu ba bayan haka bansan menene ya auku gareta ba nayi gagawar sanarda jamian yan sanda.

Yan sanda sun kama saurayin nata ADEYEMI  ana bincikarsa amma dai har yanzu baa gano musabbabin mutuwar Aisha ba.

Mai wakiltar iyayen Aisha ya bayyana cewa anyi sati guda rabon Aisha da gida kuma nemanta akw amma baai tsammani tana gidan akashe ba.

Jamian yan sanda sun bayyana cewa da zarar an samu wani cikaken bayani commissioner yan sanda zai bayyanawa manema labarai.

#Via
Punch news