A yau alhamis ne shugaban nigeria Muhammadu Buhari ya kaddamar da tashar jiragen a abuja babban birnin tarayya.
Shugaba buhari ya samu rakiyar gomnan kaduna Mallam Nasiru El-Rufai da kuma ministan abuja Rotimi Amechi da sauran mukarraban gomnati.












