JOS: AN BINNE GAWARWAKIN MASU YAWA

An binne gawarwakinda aka ce sun hallaka a hare harenda suka faru a rikicin jos.

Mutane dayawa ne suka halarci benne gawarwakin.
Rikicin dai ya faru ne tsakanin fulani makiyaya da kuma kabilar birom mazauna yankin wadanda dayawansu sun taallaka ne akan aikin noma.