ANA MUSLIM

Wakace da aka shiryata domin fadakarwa da nunawa duniya cewa addinin islam ba addinin taaddanci bane sabanin yadda wasu suke kokarin likawa addini sunan. Mawaki Nazeer M Saulawa shine ya rubuta kuma ya rera wakar cikin salo da hikimar zance.

Nazeer_M_Saulawa_Ana Muslim.mp3