ZA'A FARA NUNA FIM DIN GWASKA

A ranar 19 january, 2018 ne shahararen kamfanin shirya fina finan hausa PRINCE ZANGO nig. zasu fara nuna sabon fim dinnan da aka jima ana hankoron fitowarsa wato GWASKA returns.
Shiri ne wanda aka kashe makudan kudi domin shiryashi, sannan kuma


Zaa fara haska fim din ne a katafaren gidan cenima na jihar kano wato FILM HOUSE CENIMA, ADO BAYERO MALL. 
Akwai jarumai dayawa da zasu halarci wajen kallon fim din domin ganewa idonsu rawarda dan uwansu ADAM A ZANGO yataka acikin fim din.