Wakar sunan 'Dan Auwal Lastdon

Wakar Sunan Abdurrashid Auwal Lastdon

Shaharren mawakinnan na jihar gombe Auwal Lastdon (Airtel Ambassador ) ya samu karuwar d'a namiji a makonda ya gabata wanda aka radawa suna ABDURRASHID (Haisam).


Wannan waka ce ta musamman da mawakan jihar gombe suka shirya domin tayashi murnar wannan haihuwa. 

Ku shiga download kawai don jin wannan waka.