El-Nass_Agenda_Ingausa

Fitaccen mawakinnan na jihar gombe ya sake sabuwar wakarsa mai taken ingausa.
Elnass agenda mawaki ne mai daukeda salo na daban cikin wakokinsa musamman fadarkarwa cikin hikima irinta zance da kuma amo mai dadi ga maabota sauraron waka.

DOWNLOAD HERE
E-lnass Agenda Ingausa.mp3